Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Daga cikin bukatun, gwamnonin na so a mayar da hedkwatar dukkanin manyan kamfanonin mai zuwa yankinsu da kuma kammala duk wasu hanyoyin tarayya da ke yankin.
Shahararren jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Nuhu Abdullahi zai angwance tare da amaryarsa Jamila Abdulnasir a ranar 4 ga Nuwamba.
Gwamnatin jihar Niger ta kammala shiri don zabtare albashin ma’aikata a jihar da kaso 50% domin ta lallabawa yayinda Najeriya ke fama da matsin tattalin arziki.
Justis Okon Abang ya dan majalisar wakilai, Umar Sani Dan Galadima zuwa ranar 4 ga watan Disamba, ya gabatar da Faisal Maina a gabanta ko ya dauki maytaki.
Wani lauya cikin tawagar lauyoyin Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban hukumar fansho a shari’arsa da ake yi na zambar kudade, Adeola Adedipe ya nemi janyewa.
Kotu ta dai garkame Sanata Ali Ndume a ranar Litinin saboda rashin samun damar bayyana tsohon shugaban hukumar fansho, Abdulrasheed Maina, wanda ya tsaya wa.
Wasu ma'aurata da suka haifi yan uku sun nemi tallafi daga wajen yan Najeriya, cewa da daya suka tsara haihuwa bayan na farko amma sai Allah ya basu guda uku.
Auren mace fiye da guda daya dai ba haramun nane da zaran mutum zai iya sauke hokokin da suka rataya a wuyanta na iyalinsa, hakan ne yasa maza ke tara mata.
Aliyu Maina daya daga cikin makusantan tsohon shugaban hukumar Fansho, Abdulrasheed Maina, ya nuna rashin jin dadi a kan yadda dan uwan nasa ya je ya boye.
Aisha Musa
Samu kari