Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Labari da muke samu ya nuna cewa yan bindiga a babbar birnin tarayya Abuja, sun yi garkuwa da wani limamain cocin katolika a ranar Lahadi, 22 ga watan Nuwamba.
Ministar kudi, kasafi da tsare-tsare ta kasa, Zainab Ahmed ta bayyana cewa matsalar tattalin arziki da Najeriya ta tsinci kanta a ciki na dan wani lokaci ne.
Allah ya yi wa tsohuwar kwamishinar lafiya ta jihar Bauchi, Dr. Zuwaira Hassan rasuwa sakamakon hatsarin mota a hanyarta na dawowa Bauchi daga jihar Filato.
Rundunar sojojin Najeriya ta yi nasarar kama wani mai yi wa yan bindiga leken asiri a jihar Zamfara, da kuma madugun mai garkuwa da mutane a jihar Zamfara.
Hazikan dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi gagarumin nasara a kan yan bindiga a jihar Zamfara a yayin wasu ayyukan kakkaba, sun kashe da dama a cikinsu.
Rayuwar mazauna kauyen Aljumma da ke karamar hukumar Maradun a jihar Zamfara sun shiga garari sakamakon farmakin da wasu yan bindiga fiye da 50 suka kai masu.
Gwamna Abdullahi Sule ya nuna alhini a kan kisan shugaban jam'iyyar APC na jihar Nasarawa da wasu yan bindiga suka yi, ya sha alwashin tsamo su da hukunta su.
Akalla soji shida ne suka mutu sakamakon hari da mayakan kungiyar Islamic State West Africa Province (ISWAP) wadda ta balle daga Boko Haram ta kai musu a Borno.
Kungiyar dattawan arewa masu son zaman lafiya da ci gaba sun goyi bayan a mika shugabancin kasar Najeriya ga dan kabilar Igbo a 2023 domin ganin an yi adalci.
Aisha Musa
Samu kari