Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tabbass shekarar 2020 ta zo da tarin kalubale a fadin duniya, lamarin da ya girgiza bangaren siyasar Najeriya domin An rasa manyan mutanen kasar da dama a ciki.
Kakakin majalisar dokokin jihar Bauchi, Abubakar Suleiman ya ce baya shirin barin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki zuwa wata jam’iyya daban.
Hukumar NDLEA a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke birnin Abuja, ta kama wani mutumi wanda ya shigo kasar don shirye shiryen bikinsa da miyagun kwayoyi.
Za a kulla aure a tsakanin ango Isa Suleiman Panshekara tare da amaryarsa yar kasar Amurka Janine Sanchez a ranar Lahadi, 13 ga watan Disamba a jihar Kano Kano.
Matar da mijinta ke a hannun masu garkuwa da mutane Alaramma Abubakar Muhammad ta haifi 'ya'ya maza guda uku, yan kwanaki bayan sace shi a hanyar garin Kaduna.
Kungiyar dattawan arewa da yawun shugabanta, Ango Abdullahi, tayi zargin cewa yan kabilar Igbo ne ƙashin bayan duk wata ta'asa da ake yiwa yan Arewa a kudu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga labule da dukka gwamnonin jihohi 36 na kasar a yau Talata, 8 ga watan Disamba, a fadar shugaban kasa da ke birnin Abuja.
Hukumar yaki da rashawa (EFCC) a ranar Litinin, 7 ga watan Disamba ta gayyaci tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed zuwa ofishinta don amsa tambayoyi.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya mai suna Fehintoluwa Okegbenle, ta nuna jarumta ta hanyar tafiya daga Lagas zuwa Onitsha sannan ta dawo Lagas a sa'o'i 17.
Aisha Musa
Samu kari