Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Hukumar tsaro ta NSCDC a jihar Gombe ta ceto wata mata mai kimanin shekara 35 da suna Saratu Ayuba wacce ’yan uwanta suka kulle a wani daki tsawon wata biyar.
A yau Litinin, 7 ga watan Disamba, matasa a garin Osogbo, babban birnin jihar Osun sun dawo zanga zangar EndSARS, sun yi tattaki daga cikin gari har majalisa.
Wata matashiyar budurwa daga yankin arewacin kasar ta koka a kan rashin samari, ta yi kira ga maigidanta mazan Hausawa su duba yiwuwar yin karin auren mata.
A kokari da ake na hana barkewar sabuwar zanga zangar EndSARS, an zuba tarin jami’an yan sanda da na sojoji zuwa mashigin harabar Lekki Toll Gate da ke Lagas.
Gwamna Bala Muhammed ya yi nasiha mai ratsa zuciya ga mabiya jam'iyyar PDP a kan kayen da suka sha a zaben cike gurbi da aka yi, ya ce su amshe shi a mutunce.
Wata masaniya a kan kiwon lafiyar kananan yara, Dr. Ademolu Abiola, ta ja kunnen iyaye mata a kan matsa ruwan nono a idanun jarirai da sunan maganin shawara.
Dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben cike gurbi na dan majalisar jiha mai wakiltan Bakori a Katsina ya yi nasara inda ya lallasa PDP.
Yar takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben cike gurbin kujerar sanata na Plateau ta kudu, Farfesa Nora Dabu’ut ta yi nasarar lashe kujerar.
Yar takarar PDP, Maria Godwin Akwaji, ta gaji marigayin mijinta wajen lashe zaben cike gurbi a jihar Cross River inda ta lallasa abokin hamayyarta na APC, Abor.
Aisha Musa
Samu kari