Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da tabbacin cewa ba zai wuce ranar da kundin tsarin mulkin kasar ya dibar masa ba wajen mika mulki ga gwamnatin gaba.
Mayakan kungiyan ta'addanci na Boko Haram sun farma fasinjoji a hanyar babban titin Damaturu zuwa Maiduguri, sun yi garkuwa da mutane 35 daga cikin matafiyan.
Babban jigon arewa, Farfesa Usman Yusuf, ya bayyana cewa da wuya a yi zaben 2023 idan har lamarin rashin tsaro ya ci gaba musamman a yankin arewacin kasar.
Sanata Ali Ndume ya bayyana yadda ya gudanar da rayuwa a kurukukun Kuje da kuma huldarsa da manyan ’yan siyasa har da ’yan Boko Haram a kurukukun da sauransu.
A yayinda shekarar 2020 ke zuwa karshe, mun yi amfani da wannan damar wajen zakulo maku wasu jerin tsoffin shugabannin nahiyar Afrika su goma da suka mutu.
Gwamnatin jihar Anambra ta tube wa wasu manyan sarakuna uku rawaninsu ta kuma bukaci su dawo da satifiket din nadinsu zuwa sakatariyar kananan hukumominsu.
Allah ya yi wa AlhajiUsman Faruk, gwamna na farko a mulkin soja a jihar Gombe rasuwa, a ranar Juma’a, 18 ga watan Disamba inda shugaba Buhari ya mika ta’aziyya.
A yayinda shekarar 2020 ke zuwa karshe, mun yi amfani da wannan damar wajen zakulo maku wasu muhimman nade-nade guda takwas da Shugaba Muhammadu Buhari yayi.
Hedkwatar tsaro ta sojin Najeriya ta ce dakarunta na rundunar Operation Hadarin Daji sun cafke 'yan fashi bakwai da kuma masu taimaka musu guda biyar a Zamfara.
Aisha Musa
Samu kari