Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila ya mika sakon ta’aziyya ga ahlin gidan Sheikh Ahmed Lemu da na Musa Sale Kwankwaso a kan babban rashi da suka yi.
Sanata Ali Ndume ya yi Allah wadai da hare-haren da yan ta'addan Boko Haram suka kai jihohin Adamawa da Borno a daren ranar Kirsimeti, ya mika ta'aziyyarsa.
Kungiyar yan uwa Musulmai ne shi'a a jihar Nasarawa sun ajiye banbancin akida a gefe inda suka je coci domin taya al'umman Kirista murnar haihuwar Yesu Almasiu.
Matan kabilar Ebira na da tsantsar kyawu kuma cikin sauki suke jan hankalin yan maza zuwa garesu. Kyawunsu kadai zai sa mutum ya ji yana kaunarsu a ganin farko.
Gwamna Muhammad Badaru na Jigawa ya bayyana cewa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar ka iya shan kaye a zaben 2023 saboda rikicin cikin gida.
Tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom a mulkin soja, Idongesit Nkanga ya mutu a ranar Alhamis, 24 ga watan Disamba, sakamakon wani rashin lafiya da ba a bayyana ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya mika ta’aziyya ga iyalan Sanata Rabiu Kwankwaso a kan mutuwar mahaifinsa, Musa Saleh Kwankwaso.
Ibtila'in gobara ta afka kasuwa a garin Funtua da ke jihar Katsina a ranar Laraba, 23 ga watan Disamba, lamarin da yayi sanadiyar ƙonewar shaguna sama da 150.
Mawakin siyasan nan kuma jagoran mawakan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Dauda Kahutu Rarara, ya shiga matsala kan zargin saka matar aure a bidiyonsa na waka.
Aisha Musa
Samu kari