Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello ya jadadda cewa da zaran yan siyasa sun bar yin amfani da yan daban siyasa toh shakka babu za a samu sakat a tsaro.
Sakamakon barkewar cutar korona a karo a biyu a wasu kasashe ciki harda Ingila, wasu jerin kasashe arba'in da takwas sun haramta wa jirage sauka daga kasar.
Allah ya yiwa tsohon sakataren dindindin ta tarayyar kasar kuma Sarkin Dawakin Katagum, Alhaji Muhammad Lele Mukhtar rasuwa a ranar Talata, 22 ga watan Disamba.
Gwamnatin tarayya ta fara nazari a kan yiwuwar sake rufe iyakokin kasar wanda ta bude kwanan na,n duba ga yadda yan ta’adda da makamai ke ta shigowa kasar.
Wasu mahara sun kai farmaki, sun yi garkuwa da hakimin kauyen Kaigar Malamai, a karamar hukumar Danmusa da ke jihar Katsina tare da wasu mutane goma sha biyar.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa tubabbun yan bindiga sun taimaka matukar gaske wajen ceto yaran makarantar sakandare na Kankara fiye da 300 a jihar Katsina.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na shirin sanya labule tare da kwamitin fadar shugaban kasa a kan cutar coronavirus sakamakon barkewar annobar a karo na biyu.
Sabon rikici ya kunno kai a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen jihar Ebonyi kan wanda zai yi jagoranci tun bayan sauyin shekar Gwamna David Umahi.
Hazikan sojojin Najeriya sun yi arangama da yan ta'adda a jihar Benue sun kashe wasu tare da kama wasu sannan kuma suka kwato makamai a ranar Litinin dinnan.
Aisha Musa
Samu kari