Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wasu manyan jiga-jigan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Nasarawa sun sauya shekar zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki.
Tsohon Sanata mai wakiltan Kogi ta yamma, ya gargadi Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan yunkurin kama limamin Katolika na Sokoto, Mathew Kukah saboda sukarsa.
Wasu yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da wani limamin Katolika na Owerri da ke jihar Imo, Moses Chikwe, tare da direbansa.
Wata kungiya a jam'iyyar All Prohressives Congress (APC) mai mulki, ta yi zargin cewa majalisar dokokin tarayya na wani yunkuri don tsige Shugaban kasa Buhari.
Wasu yan fashi da makami sun kai hari garuruwa shida a jihar Katsina, sun yi garkuwa da mutane 50 ciki harda sabbin ma'aurata sannan kuma suka kashe mutum biyu.
Shugaban kungiyar matasan Arewa, Yerima Shettima ya dau zafi ya bayyana furucin Bishop Mathew Kukah game da Buhari a matsayin kokarin karfafa yin juyin mulki.
Rundunar sojin sama ta dakarun Operation Lafiya Dole sun lallasa mayakan Boko Haram yayinda suka yi musayar wuta da su a wasu kauyuka uku da ke jihar Borno.
Kungiyar dattawan arewa ta yi wa Mathew Hassan Kukah wankin babban bargo kan sukar gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari da yayi a sakonsa na Kirsimeti.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya ziyarci garuruwan karamar hukumar Hawul da mayakan Boko Haram suka kai hari a ranar Asabar, 26 ga watan Disamba.
Aisha Musa
Samu kari