Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamna Nasir Ahmed El-Rufai na jihar Kaduna ya nuna damuwar sa dangane da hauhawan sace-sacen mutane da ayyukan ta'addanci a jiharsa da sauran sassan kasar.
Shugaba Muhammadu Buhari yana jagorantar taron Kwamitin Tsaro na Kasa a dakin taro na Aso Rock da ke fadar shugaban kasa a Abuja a yau Juma'a, 30 ga Afrilu.
Sanata Ali Ndume, shugaban kwamitin majalisar dattijai a kan Sojoji, ya bayyana cewa yan ta’addan Boko Haram na samun makamai da alburusansu ne daga sojoji.
Jam’iyyar PDP ta nada Gwamna Godwin Obaseki na Edo a matsayin shugaban sabon kwamitinta na rajista yayinda Gwamna Ahmadu Fintiri ya zama mataimakin shugaba.
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya nuna fushinsa a kan yadda yan ta'adda ke kashe-kashen mutane a kasar nan.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina, ya ba shawarar cewa ayyana dokar ta-baci ba za ta kawo karshen matsalolin tsaro da ake fuskanta a kasar nan ba.
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Litinin, 3 ga Mayu, 2021 a matsayin hutu domin bikin ranar ma’aikata ta duniya ta bana kamar yadda ministan cikin gida ya sanar.
Saukin kan mataimakin kwamishanan yan sanda Abba Kyari ya birge mabiya shafukan sada zumunta da dama bayan hotunan shi yana tuka babur sun bayyana a yanar gizo.
Rahotanni sun kawo cewa kimanin Sojoji 18 ne suka rasa rayukansu bayan ‘Yan Boko Haram sun kai hari sansanin su da ke Bono, da dama sun jikkata, wasu sun bata.
Aisha Musa
Samu kari