Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kungiyar Arewa Youths for Progress and Development (AYPD) ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da yayi murabus saboda hauhawan rashin tsaro a kasar.
Bayan fadar shugaban kasa ta ce wasu ‘yan kasar na makarkashiyar kwace mulki, Primate Ayodele ya ce Allah ya bayyana masa cewa hakan ba zai cimma nasara ba.
A ranar Talata gwamnatin tarayya ta bukaci kwamitin albashi da ta sake duba tsarin albashi tare da zabge yawan hukumominta. Ministan kudi, kasafi da tsari tace.
Atiku Abubakar ya bukaci gwamnatin tarayya da ta sake dawo da hafsoshin soji maza da mata wadanda suka yi ritaya a matsayin mafita don magance matsalolin tsaro.
Wata 'yar Najeriya tana tsaka da shan suka a dandalin sada zumunta bayan ta fasa auren wani saurayinta da ta sa ya biya kusan naira miliyan daya na aurensu.
Bill Gates, attajirin duniya kuma wanda ya kafa kamfanin kwamfuta na Microsoft da mai dakinsa Melinda sun sanar da shirinsu na rabuwa da juna a shafin Twtter.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar ci gaban taron majalisar tsaro wanda aka dage a fadar shugaban kasa da ke Abuja a yau Talata, 4 ga watan Mayu.
Limamin cocin Adoration Ministry da ke garin Enugu, Rabaren Ejike Mbaka, ya gargadi gwamnatin Muhammadu Buhari cewa za ta gamu da fushin Allah idan ta taba shi.
Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Kasa, Sheikh Isa Pantami, ya tsawaita wa’adin hade lambar shedar dan kasa da layukan waya zuwa ranar 30 ga watan Yuni.
Aisha Musa
Samu kari