Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Mutane sun tofa albarkacin bakunansu a kan wani bidiyo da ya bayyana na dan Najeriya da ke korafi a kan azabar da matarsa ke gana masa har ta kai ya bar gida.
Gwamnan jihar Ribas, Nyewsom Wike ya bayyana cewa babbar jam'iyyar adawar kasar ta People’s Democratic Party (PDP) za ta sha wuya idan har ya fice daga cikinta.
Iyalai, 'yan uwa da masoyan mmarigayi shugaban sojin kasa na Najeriya, Laftanal Janar Ibrahim Attahiru da sauran sojojin da suka rasu a hatsarin jirgin sama.
An samu karamar hayaniya a ranar Asabar tsakanin iyalan marigayi shugaban sojin kasan Najeriya, Laftanal Janar Ibrahim Attahiru da rundunar sojin Najeriya yayi.
Taiwo Olufemi Asaniyi, matukin jirgin saman sojoji da yayi hatsari a ranar Juma'a ya shirya aurensa ga masoyiyarsa a watan Oktoba mai zuwa, jaridar The Cable.
Mutane 13 da aka kama a jihar Kano saboda zarginsu da ake da zama 'yan Boko Haram an sako su bayan bincike ya nuna cewa basu da wata alaka da kungiyar ta'addan.
Sojoji sun rufe yankin da jirgin dakarun sojin saman Najeriya yayi hatsari a ranar Juma'a a filin suaka da tashin jiragen sama na Kaduna. Jirgin saman wanda.
Da safiyar Asabar, ginin dake 142(a) kan babban titin Murtala Mohammed a garin Calabar wanda shine sakateriyar PDP na jihar Cross River, an yi masa fentin APC.
Shugaban kwamitin majalisar dattawa ka al'amuran sojin kasa, Sanata Ali Ndume na jam'iyyar APC daga yankin Borno ta kudu, ya kwatanta mutuwar shugaban sojin.
Aisha Musa
Samu kari