Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo ta bukaci kungiyar gwamnonin kudu da su amincewa yankin kudu maso gabas ta samar da Shugaban kasa domin a samu damar buga wasa da kyau.
Jihohin kudu goma sha bakwai sun amince baki daya cewa shugaban Najeriya na gaba ya fito daga yankin su, lamarin da zai kawo cikas ga burin manyan yan siyasa.
Shugaban ma'aikatan shugaban kasa, Ibrahim Gambari ya bayyana kansa a matsayin wakilin Shugaba Muhammadu Buhari inda shima Osinbajo ya gabatar da kansa a haka.
An tattaro cewa jami'an 'yan sanda a jihar Kaduna sun hana masu zanga-zangar neman a saki shugabansu, Sheikh Zakzaky aiwatar da nufinsu bayan sun tarwatsa su.
Jami'an rundunar 'yan sanda ta Zamfara sun cafke wani dalibi dan SSS 1, Anka Bashir, wanda ya nemi shugabar wata makaranta da ta biya shi naira miliyan uku.
Biyo bayan mamaye gidan wani dan gwagwarmaya yarbawa, Sunday Adeyemo, watoIgboho da DSS suka yi, rahotanni sun ce gwamnonin kudu maso yamma sunyi taron gaggawa.
A ranar Asabar , 3 ga watan Yuli, 2021 za a mika wa Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero sandar mulkin Masarautar Kano inda za a gudanar da kasaitaccen taro.
Shugabannin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun kara zage damtse domin neman karin gwamnonin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa cikin ta.
Jam'iyyar APC ta bukaci tsohon gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari da Marafa da su amince da Gwamna Bello Matawalle a matsayin sabon shugaban jam'iyyar a jihar.
Aisha Musa
Samu kari