Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnatin jihar Taraba na fuskantar mummunar caccaka daga al'umman jihar kan zargin da ake mata na sayar da fom ga masu neman aikin gwamnati a fadin jihar.
Hadiin gwamnan jihar Legas kan magudanan ruwa da albarkatun ruwa, Joe Igbokwe, ya ce abubuwa za su daidaita idan Bola Tinubu, ya zama shugaban kasar Najeriya.
Saboda shirya taron siyasa a yayin hare-haren ‘yan fashi a Zamfara, majalisar dokokin jihar ta gayyaci mataimakin gwamnan, Mahdi Gusau da kwamishinan yan sanda.
Jam’iyyar PDP ta ce lallai ya kamata mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Aliyu Gusau, ya dare kujerar gwamnan jihar bayan sauya shekar Gwamna Bello Matawalle.
An yi ruwan kudi a wani bikin aure a Najeriya cikin yanayi da ba a saba gani ba. A cikin bidiyon, abokan angon na ta jefan mutane da bandir-bandir din kudi.
Wata mata ta haddasa cece-kuce a shafukan soshiyal midiya yayin da tayi bikin cikarta shekaru 50. Matar a wani bidiyo ta isa wajen taron a akwatin gilashi.
Wata baiwar Allah yar Najeriya ta shige daga ciki yayin da ta auri masoyinta wanda ya kasance Bature. Kyawawan hotuna daga bikin aurensu ya haifar da cece-kuce.
Daga karshe an saki sarkin Kajuru, Alhassan, a Kaduna. Bayan ɗan lokaci da samun yanci, basaraken ya yi kuka yayin da yake yabawa mutanen da suka duba shi.
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Prince Uche Secondus, ya ce ba zai mayar da martani ba ga gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike wanda ya caccake shi a kwanan nan.
Aisha Musa
Samu kari