Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, IBB a ranar Juma’a, 6 ga watan Agusta ya bayyana cewa ya samu laƙabi na mugun gwani da Maradona daga jaridun Najeriya.
Tsohon shugaban mulkin soji, Ibrahim Badamasi Babangida, ya lissafa halaye guda bakwai da ya kamata shugaban Najeriya na gaba ya samu don ciyar da kasar gaba.
Tsohon shugaban kasa, Ibrahim Babangida ya ce an fadada rundunar sojojin Najeriya da yawa, duk da cewa suna da abin da ake bukata domin yaki da ta'addanci.
A baya-bayan nan tsohon shugaban kasar Najeriya na mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida ya gargadi hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) kan sabawa umarnin kotu.
Tsohon shugaban kasa na mulkin Soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya shawarci 'yan Najeriya da su zabi mutumin da ke da abin da zai canza kasar nan a 2023.
Wasu ‘yan siyasar Najeriya daga jam’iyyar Peoples Democratic Party da All Progressives Congress sun yarda cewa matashi ya jagoranci Najeriya a zabe mai zuwa.
Kotun Majistare da ke garin Ota a Karamar Hukumar a Ado Odo Ota ta Jihar Ogun ta tsare mutanen su biyar ne a ranar Alhamis kan harin da suka kai wa Musulmi.
Walkiya, kyau tare da izzar amarya jinin sarauta, ta cika wurin da ake liyafar, duk da dai kawayenta da kallo daya zaka musu ka san 'ya'yan wane da wance ne.
Gwamnatin jihar Neja ta yi jimamin rasuwar tsohon sanata daga Neja ta Arewa, Nuhu Aliyu. Gwamnatin ta ce tsohon dan majalisar ya cancanci a yi koyi da shi.
Aisha Musa
Samu kari