Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Dan kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP, Cif Bode George yace ya gwammace ya tashi daga zama dan Najeriya maimakon ganin Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a ranar Laraba, 11 ga watan Agusta, ya jagoranci wani zaman tattaunawa na majalisar zartarwa ta tarayya (FEC).
Rundunar Sojin Najeriya ta musanta ikirarin cewa tana shirin sakin da wasu 'yan Boko Haram da suka yi kaurin suna wajen tayar da bam a kauyukan arewacin kasar.
Kakakin majalisar dokokin jihar Nasarawa Balarabe Abdullahi ya ce masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a jihar za su dauki matsaya daya wajen yin zabi a 2023.
Aisha Yesufu, hahrarriyar 'yar fafutuka kuma mai rajin kare hakkin mata ta ce ita bata ce Maguzawa sune suka kafa jihar Kano ba kamar yadda wasu ke ta yayatawa.
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) ta bayyana cewa binciken da ta gudanar ya nuna cewa masallatai 11 Gwamna Babagana Zulum ya rusa yayin da ya rusa cocina 4.
Wani jami'in 'dan sandan Najeriya da ke rawa a koda yaushe lokacin da yake kula da ababen hawa a Abuja ya yi magana game da aikinsa da yadda mutane ke daukansa.
Sojoji sun yi nasarar dakile wani lamari da ka iya zama kazamin karo tsakanin ‘yan asalin yankin da Hausawa mazauna karamar hukumar Jos ta Arewa a jihar Filato.
Ona Ekhomu, shahararren masanin lamarin tsaro a kasar Najeriya ya mutu bayan ya yi fama da cutar COVID-19 a jihar Legas a ranar Litinin, 9 ga watan Agusta.
Aisha Musa
Samu kari