Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Uche Secondus ya bayyana cewa ba zai yi murabus ba. Ya kalubalanci masu kiran da su bayyana laifinsa.
Wasu ‘yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kashe wani bawan Allah a Ekiti sannan suka sace mata da ‘yarsa. Sun nemi a biya naira miliyan 50.
Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya, Sa’ad Abubakar III, ya ayyana Talata a matsayin 1 ga Muharram 1443AH.
Gwamna Seyi Makinde na Oyo a ranar Lahadi, 8 ga Agusta, a cocin Christ Revival Miracle Church, Ibadan, ya ƙarfafa malaman addini gwiwar shiga harkar siyasa.
Masu ruwa da tsaki na Peoples Democratic Party (PDP) a majalisar wakilai ya nemi shugaban jam'iyyar na kasa, Uche Secondus, da yayi murabus daga mukaminsa.
Wata mata 'yar Najeriya mai suna Misis Hellen Bello ta shiga shafukan sada zumunta don murnar zuwan 'yan uku da Allah ya bata bayan shekaru da dama tana jira.
Rahotanni daga jihar Neja sun nuna cewa wasu 'yan fashi da makami sun yi garkuwa da kwamishinan yada labarai na jihar a garinsa da ke Tafa, Alhaji Sani Idris.
Rundunar ta ce ta kuduri aniyar dawo da zaman lafiya a kasar. Babban Hafsan Sojojin, Lt-Gen Yahaya, yana da yakinin sojoji za su yi nasara a yaki da ta'addanci.
Wata kungiya mai suna Osinbajo Grassroots Organisation (OGO) ta bayyana dalilin da yasa yan Najeriya zasu marawa Osinbajo baya domin maye gurbin Shugaba Buhari.
Aisha Musa
Samu kari