Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Akwai dalilai guda hudu da ka iya yuwuwa sune suka sa yan ta'addan Boko Haram da yan ta’addan ke yin kasa a gwiwa tare da dangin su a cikin ‘yan makonnin nan.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, a ranar Alhamis, 19 ga watan Agusta, yayi kira ga shugabanni da su fara yin garambawul don yin gyara.
Mazauna Benin sun bayyana cewa shirin da wasu Shuwa Arab ke yi na nada Idris Adanno a matsayin Sarkin Shuwa na Edo rashin mutunci ne kuma ba abin yarda bane.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da mataimakinsa, Yemi Osinbajo sun shiga ganawa da manyan hafsoshin tsaro a fadar gwamnati dake birnin Abuja a yau Alhamis.
Akalla sojojin Najeriya bakwai ne 'yan bindiga suka harbe har lahira a jihar Katsina. An kashe sojojin ne a kauyen Kadobe a ranar Litinin, 16 ga watan Agusta.
Tsohon shugaba Olusegun Obasanjo ya bayyana a ranar 17 ga watan Agusta cewa karuwar yawan mutanen Najeriya na ci gaba da tabarbarewa, wanda ke hana shi bacci.
Gwamna Yahaya Adoza Bello na jihar Kogi ya dage cewa lallai bai kamata a yi amfani da shugabancin karba -karba wajen tantance shugaban kasar Najeriya a 2023 ba.
Gabanin zaben gwamnan Anambra a watan Nuwamba, jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta kaddamar da kwamitin yakin neman zabe karkashin jagorancin Uzodinma.
Jami'an 'yan sanda a jihar Adamawa a ranar Talata, 17 ga watan Agusta sun tabbatar da cafke wasu mutane 14 da ake zargin shahararran masu garkuwa da mutane ne.
Aisha Musa
Samu kari