Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Babbar alkalin jihar, Jastis Talatu Umar ce ta rantsar da sabbin kwamishinonin 21, shugaban ma'aikata da sakataren gwamnati a yau Alhamis, 2 ga watan Satumba.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da sabon doka na haramta safarar dabbobi zuwa cikin jihar da kuma fita da su daga ranar yau Alhamis, 2 ga watan Satumba 2021.
Kungiyar PDP Action 2023, ta gargadi jam'iyyar PDP da ta guji maimaita kuskuren asarar tikitin takarar Shugaban kasa kan tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku.
Gwamnatin Zamfara ta kulle dukkan makarantun gwamnati da masu zaman kansu dake dukkan kananan hukumomin jihar. Wannan ya biyo bayan harin da yan bindiga a Kaya.
Wata babbar kotun Asaba ta hana gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, daga gabatar da kansa a matsayin shugaban riko na jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, a ranar Laraba, 1 ga watan Satumba ya nisanta kansa daga ayyukan kamfen da ke alakanta shi da zaben shugaban kasa na 2023.
Fadar shugaban kasa ta caccaki kungiyar Amnesty International bisa zargin goyon bayan yan asalin yankin Biafra (IPOB) wanda ta zarga da tara bama-bamai a kasar.
An mayar da wata jaka da ke kunshe da daloli $20,000; N500,000, sarka da sauran abubuwa masu daraja na miliyoyin Nairori da aka manta da su a cikin wata mota.
Yan majalisar sun yi gamo da ’yan bindigar ne a lokacin da suke hanyarsu ta komawa garin Lafia, bayan sun halarci jana’iza a Karamar Hukumar Akwanga ta Jihar.
Aisha Musa
Samu kari