Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, ya nuna yakinin wani mutum mai kyakkyawar zuciya kamar Shugaba Muhammadu Buhari zai fito a matsayin wanda zai maye gurbinsa.
Masu garkuwa da mutane don kudin fansa sun sace Cif Gbalipre Turner, mahaifi ga Shugaban Karamar Hukumar Ogbia ta Jihar Bayelsa, Hon. Ebinyo Marvin Turner.
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari yankin Burshin Fulani da ke cikin garin Bauchi inda suka halaka mutum daya tare da jikkata wani.
Festus Keyamo ya bayyana cewa zai matsa wa hukumomin tsaro don nemo da hukunta wadanda suka kashe Olajide, kanin shahararren dan gwagwarmaya, Omoyele Sowore.
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Edo ta tabbatar da kisan Felix Olajide Sowore, kanin mawallafin jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore da safiyar yau Asabar.
Gwamnatin Ondo ta ce ma’aikatan gwamnati da ba su karbi allurar korona ba yakamata su yi hakan nan da nan. Taa ce za a dauki mataki kan wanda bai bi umurnin ba.
'Yan Najeriya a sun shiga shafukan sada zumunta don mayar da martani bayan da wasu da ake zargin makiyaya ne suka sace wayar wata mata tare da sanya hotunansu.
An yi hasashen tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a matsayin dan siyasar da ya fi kowa shiri da gogewa don kwace mulki daga jam'iyyar APC mai mulki.
Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki daga Kano, Abdulmajid Danbilki Kwammanda, ya yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kori ministan tsaro, Magashi.
Aisha Musa
Samu kari