Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Maalisar dattijai ta tabbatar da nade-naden da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi a matsayin sakatare da mambobin Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC).
Ahmed Musa wanda shine kyaftin din Super Eagles ya nuna karamcinsa ga wasu yan mata da suka hadu da shi cikin motarsa kirar G Wagon. Ya yi masu kyautar kudi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi Majalisar Dattawa da ta tabbatar da Mai Shari’a Hussein Baba-Yusuf a matsayin Babban Alkalin Babban Birnin Tarayya (FCT).
Lado Suleja ya yi bayanin cewa kiran Tinubu da yayi a matsayin shugaban kasa ba yana nufin shugabannin kasa biyu bane a Najeriya illa suna fatan ya gaji Buhari.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce ta cafke daya daga cikin fitattun kwamandojin ‘yan fashi, Bello Ruga. Hakazalika an hana amfani da bakin gilashin mota.
‘Yan bindiga sun saki Air Vice Marshal Sikiru Smith mai ritaya, wanda aka yi garkuwa da shi ranar Litinin, 27 ga watan Satumba, a yankin Ajah da ke jihar Legas.
Rundunar NSCDC, reshen jihar Kwara ta tabbatar da kisan wani makiyayi da aka bayyana sunansa a matsayin Ibrahim da wasu yan bindiga da ba a sani ba suka yi.
Gwamnatin jihar Neja ta sanar da cewa 'yan bindiga sun halaka sojojin Najeriya biyu yayinda wasu 12 ke kwance a asibitin Ibrahim Badamasi Babangida, Minna.
Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron, ya jadadda aniyarsa na zurfafa alakar diflomasiyya da Najeriya, musamman wajen tunkarar matsalolin yanki da na tsaro.
Aisha Musa
Samu kari