Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wasu yan bindiga sun sace motocin fasinja biyu da ke a hanyarsu ta zuwa yankin Kalabari a kananan hukumomin Degema, Asaritoru da Akukutoru daga Port Harcourt.
Jam'iyyar All Progressives Congress APC mai mulki a Katsina ta yi nasara a zaben kananan hukumomi 31 da aka gudanar a jihar a ranar Litinin, 11 ga watan Afrilu.
Tun bayan da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana aniyarsa na son ya gaji shugaban kasa Muhammadu Buhari ana ta cece-kuce kan lamarin.
A sabon bidiyon da ya bayyana an gano yadda matar tsohon gwamnan jihar Abia, Ebelechukwu Obiano, ta je har wajen da Bianca Ojukwu ke zaune, ta dungure mata kai.
Ben Sey ya bayyana cewa masu aikin hannu sune suka fi morewa a kasar Kanada sabanin su da suka je kasar dauke da kwalin karatu na makarantar gaba da Sakandare.
Sabon bayani ya nuna cewa mutane 68 da suka hada da mata 41, maza 22 da kananan yara biyar ne ke tsare a hannun yan bindiga da suka farmaki jirgin kasan Kaduna.
Wani magidanci ya kwashe kayansa daga gidan aurensa bayan ya kama matarsa tana cin amanarsa tare da saurayinta na sakandare. Sun shafe tsawon shekaru 30 tare.
Wasu miyagun yan bindiga sun farmaki kauyuka Kukawa, Gyanbahu, Dungur da Keram a karamar hukumar Kunam da ke jihar Filato a ranar Lahadi, 10 ga watan Afrilu
Tsohon ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung, ya koka kan rashin tsaro a Najeriya ya bayyana gwamnatin shugaba Buhari a matsayin mafi muni a tarihin kasar.
Aisha Musa
Samu kari