Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya ayyana ranar Litinin 11 ga Afrilu, 2022 a matsayin ranar hutun aiki domin baiwa ma’aikata da iyalansu damar zabe.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na cikin wata ganawar sirri tare da shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Sanata Abdullahi Adamu da Buni.
Allah ya amshi ran Sajan Muhammad Haruna Funtua, daya daga cikin mutanen da harin jirgin kasan Kaduna ya ritsa da su. Ya rasu sanadiyar rauni da ya ji a harin.
Sabbin jami’o’i 12 da gwamnatin tarayya ta amince da kafa su na a jihohin Kano, Naje, Gombe, Sokoto, Delta, Abia, Anambra da babbar birnin tarayya, Abuja.
Wasu tsagerun yan ta'addan da ake zaton mambobin kungiyar ISWAP ne sun kai farmaki yankin garin Damboa da ke jihar Borno a ranar Laraba, 6 ga watan Afrilu.
Kwamitin masallacin rukunin gidajen yan majalisa dai ya sauke Sheikh Khalid ne bayan ya soki gwamnatin Buhari mai ci a yanzu a wata hudubarsa ta ranar Juma'a.
Sakamakon binciken da aka gudanar yace an fi samun auran mata da yawa a Yankin Afirka dake kudu da sahara, kuma an fi samunsu ne a tsakanin Musulman yankin.
Dakataccen limamin masallacin Juma’a ta Apo, Sheikh Nuru Khalid, ya ce ba yau ya fara sukar gwamnati ba a inda ta gaza, cewa ya yi irin haka a mulkin Goodluck.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da mayar da Mohammed H. Abdullahi ma'aikatar muhalli a matsayin sabon ministan muhalli a ranar Laraba, 6 ga Afrilu.
Aisha Musa
Samu kari