Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
An kusa birne wani dattijo mazaunin Shanghai da ransa, bayan an yi zaton ya mutu, inda aka kai shi ma'adanar gawawwakin a likkafini a babban birnin da korona.
Shugaban jam'iyyar na jihar, Shehu Sagagi ya bayyana yadda bayan tarbar bakon, ya bukaci lemo, hakan yasa suka tafi nemo masa, kafin su dawo sun tarar dashi.
Janet Easley mai matukar kirki ta dau tsawon lokaci tana ba wa dubbannin marasa karfi da gajiyayyu abincin dare a tsakiyar Indiana duk lokacin hutu na tsawon.
Akwai bukatar cigaba da ayuukan sojoji tare da ruwan bama-bamai a dajikan yankunan arewa maso yamma da jihar Niger, Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai yace hakan.
A daren Talata, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karba bakuncin tsohon gwamnan jihar Legas kuma dan takarar shugaban cin kasa, Bola Ahmed Tinubu, a Abuja.
Mummunar gobara ta lamushe daya daga cikin ofisoshin hukumar zabe mai zaman kanta ta hukumar INEC da ke jihar Zamfara, mazauna yankin suka tabbatar da hakan.
A kalla fasinjoji 50 ne aka ceto bayan wuta ta kama da tayoyin jirgin saman kamfanin Dana Airlines Limited a Fatakwal a ranar Litinin, 2 ga watana Mayun 2022.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya koma amfani da Twitter bayan kwashe tsawon watanni 11 baya amfani da kafar sada zumuntar zamani tun karon battar da suka yi.
Ma'aikatan gwamnati na jihar Kano sun caccaki gwamnatin jihar saboda yadda ta gaza biyansu albashi watan Afirilu,wanda suka ce ya kuntata shagalin bikin sallah.
Aisha Khalid
Samu kari