Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Sunusi Hafeez wanda aka fi sanida Sunusi Oscar 442 sanannen mai bada umarni ne a masana'antar Kannywood. Mai bada umarnin ya bayyana yadda ya shiga masana'antar Kannywood...
Safiyya Ahmad ce marubuciyar da ta lashe gasar rubutun hausa na mata na BBC a wannan shekarar. Safiyya Ahmad mai shekaru 23 haifaffiyar karamar hukumar Zaria ce ta jihar Kaduna arewacin Najeriya. Ta lashe gasar ne da rubutunta...
A ranar biyar ga watan Oktoba ne Peace Wisdom Ewinchola, saurayi mai shekaru 25 a duniya kuma ma’aikacin Grand Ibro Hotel Abuja ya isa wajen aikinsa. Lokacin da ya tashi aiki, dare yayi sosai, a don haka ne ya yanke hukuncin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan gagarumin taron da yaje na Afirka a kasar Rasha. Taron ya samu halartar akalla shuwagabannin kasashe 40 tare da gwamnatoci...
Hukumar ‘yan sandan jihar Sokoto, ta ce, ta samu bindigogi 102 daga tubabbun ‘yan bindiga sakamakon samun sasancin da gwanatin jihar tayi da su. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Ibrahim Kaoje, ya bayyana hakan yayin mika makaman...
Fitacciyar jarumar Kannywood, Hafsat Idris, wacce aka fi sani da Barauniya ta fashe da kuka a wani taro. Barauniya, kamar yadda aka fi saninta dashi, ta fashe da kuka ne a yayin da tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya...
Jarumar ta bayyana hakan ne a hirar da tayi da gidan rediyo na Freedom dake Kano. Jarumar tace: "Da aure da mutuwa duk lokaci ne, idan lokaci kuwa yayi ai zan daga. Baabu mijin ne, hakan ne ya hanani auren. Ku fito ku aureni...
A makon da ya gabata ne jarumi Mustapha Naburaska ya kammala ginin gidansa. Ya yi ginin ne acikin garin Kano kamar yadda muajllar Film Magazine ta ruwaito. Tuni dai masoya, ‘yan uwa da abokan arziki suka dinga masa Allah sam...
A ranar Asabar din da ta gabata ne aka rantsar da sabbin shuwagabannin kungiyar tace fina-finan Kannywood ta Najeriya. An rantsar da sabbin shuwagabannin MOPPAN din ne biyo bayan zaben kungiyar da aka yi a birnin jihar Jigawa...
Aisha Khalid
Samu kari