Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Wani bidyon sojojin Najeriya da ke yawo a kafafen sada zumuntar zamani ya janyo cece-kuce. Jama'a da tarin yawa sun bayyana firgicinsu kan lamarin da ke faruwa.
Wata kungiyar kare hakkin dan Adam ta mika korafi gaban rundunar 'yan sandan jihar Legas a kan yunkurin wani dan kasar Faransa na yin fyade ga wata matar aure.
Rundunar sojin Najeriya ta yi ikirarin cewa mayakan ta'addancin Boko Haram sun jigata, basu da horo kuma ba su iya yakar jami'an tsaro su wuce minti biyar.
Wata kotun Majistare da ke zama a Ikeja a ranar Laraba ta bada umarnin tsare wani saurayi mai shekaru 37 a gidan gyaran hali da ke Kirikiri a jihar ta Legas.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), ta ce tana bincikar zargin da ake wa Godswill Akpabio, ministan Neja Delta.
Gwamnatin tarayya ta kashe kashi 97.5 daga cikin kudin shiga na watan Janairu zuwa Mayun 2020 wurin biyan bashi, kamar yadda jaridar The Cable ta wallafar yau.
A kalla mutum 9 da suka hada da dakarun sojin Najeriya 3 suka rasa ransu sakamakon harin 'yan bindiga a Tashan Kare da Yakila da ke karamar hukumar Rafi a jiha.
Wani matukin motar haya mai shekaru 43 mai suna Idris Azeez, ya sanar da wata kotun gargajiya da ke Ile-Tuntun a Ibadan jihar Oyo, cewa matarsa na neman maza.
An samu tsananin cunkoso a kan babban titin Yola zuwa Gombe a ranar Litinin bayan sama da ma'aikata 400 na kamfanin tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku.
Aisha Khalid
Samu kari