Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Muhammadu Sanusi, tsohon sarkin Kano, ya yi martani a kan janye goron gayyatar gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, zuwa taron kungiyar lauyoyi ta kasa.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya isa jihar Kaduna da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya a karon farko bayan tube masa rawani a watanni biyar.
Wasu jama'a da ake zargin 'yan bindiga ne sun yi garkuwa da sabuwar amarya tare da wata mai jego a kauyen Sutti da ke karamar hukumar Tangaza ta jihar Sokoto.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya sauka a jihar Kaduna bayan sama da watanni biyar da ya kwashe a jihar Legas bayan tube rawaninsa da Gwamna Ganduje.
Mazauna kauyen Agwete da ke garin Kakamega na kasar Kenya a ranar Juma'a da safe sun kama wasu matasa biyu a yayin da suke luwadi, shafin Linda Ikeji ya rubuta.
A bidiyon mai cike da al'ajabi da abun mamaki, an ga faston yana tada wata mata da ta mutu a cikin cocinsa, inda ta mike garas bayan mutuwarta, shafin Linda.
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun yi garkuwa da shugaban jam'iyyar APC na gundumar Dantankari da ke karamar hukumar Dandume ta jihar Katsina ranar Alhamis.
Gwamna Muhammadu Badaru Abubakar na jihar Jigawa, ya kwatanta masu kalubalantar shugaban kasa Muhammadu Buhari da masu gurbatacciyar zuciya da rashin kishi.
Uwargidan shugaban kasar Najeriya, AIsha Muhammadu Buhari, ta bayyana abinda ta fuskanta yayin da take jirgin sojin saman Najeriya (NAF), yayin da take dawowa.
Aisha Khalid
Samu kari