Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata ya bayyana bangarorin da gwamnatinsa za ta mayar da hankali a cikin shekarun da suke rage masa na mulkin kasar.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta damke wani magidanci mai suna Auwalu Kabaki, mazaunin kwatasa ta Mariri da ke karamar hukumar Kumbotso bayan rufe matarsa.
Dakarun sojin sama na Operation Lafiya Dole, sun samu manyan nasarori a kan mayakan ta'addanci na ISWAP da ke aika-aika a yankin tsibirin tafkin Chadi a Borno.
A halin yanzu, shugaban kassa mUhammdu Buhari ya shiga ganawa ta musamman da Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano.
Bayan karbar albashin Christopher Muchenga, ya dauka karuwarsa inda ya tafi shakatawa da ita. Sun kwashe tsawon dare amma ta tsinke masa mazakuta bayan rikici.
Domin kawo karshen rashin tsaro a yankunan arewa maso gabas da arewa maso yamma, kamata yayi gwamnati ta fara tattaunawa da hukumomin tsaro, UN ta sanar da.
Kungiyar CITAD ta yi kira ga gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, da ya dauka mataki a kan Murtala Hamza, hadiminsa wanda ya assasa rikici a jihar Kano.
Wasu miyagu da ake zargin 'yan bindiga ne sun shiga gidajen mazauna yankin Damba-Kasaya da ke karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna, The Cable ta wallafa.
Jami'an tsaro a birnin Castriga da ke kasar Italiya sun yankewa wani tsoho mamallakin zakara tarar N77,304 sakamakon carar da zakaransa ke yi da karfe 4:30am.
Aisha Khalid
Samu kari