Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Maryam AB yola, ta fitar da sanarwa a shafinta na Instagram inda tace ta bar masana'antar Kannywood kuma ta daina fim.
Jama'a mazauna kauyen Sabon Garin Nasarawa da ke karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina sun zama jajirtattu, bayan zagewa da suka yi suka tunkari yan bindiga.
Ibrahim Boubacar Keita, shugaban kasar Mali da sojoji suka yi wa juyin mulki a watan da ya gabata yana kwance a gadon asibiti, jaridar Vanguard ta ruwaito haka.
Alkalin wata kotun majistare ya bukaci da a adana masa kakakin jma'iyyar PDP na jihar Gombe a hannun gidan gyaran hali bayan zarginsa da ake yi da caccakar APC.
Dakarun rundunar Operation Sahel Sanity sun kashe 'yan bindiga biyu, sun damke 12 daga ciki tare da ceto wassu jama'a masu yawa da aka yi garkuwa da Katsina.
Hukumoni a ranara Litinin sun rufe hannu daya na babbar hanyar Kaduna zuwa Zaria, wacce ke kusa da ginin kasuwar duniya ta Kaduna bayan wani katon rami ya fada.
Jami'an 'yan sandan jihar Yobe sun tabbatar da cewa sun karba gawawwakin wasu mutum 3 da ake zargin masu garkuwa da mutane ne wadanda 'yan sa kai suka fatataka.
Sarkin Abaji kuma shugaban majalisar sarakuna babban birinin tarayya, Mai martaba, Alhaji Adamu Baba Yunusa, ya karba bakuncin Mai Martaba Sarkin Kano Aminu.
Wasu daga cikin jiga-jigan jam'iyyar APC sun fara zawarcin kujerar shugabancin jam'iyyar na kasa baki da daya tare da wasu mukamai na jam'iyyar kafin zaben.
Aisha Khalid
Samu kari