Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Ci gaban rade-radin shirin rushe tsohuwar kasuwar Panteka da ke kan titin Enugu a kasu da Polytechni ta jihar Kaduna ya ci gaba da tsoratarwa ga 'yan kasuwar.
Wasu 'yan Najeriya sun yi rubutu a kafar sada zumuntar zamani na Facebook, tare da tunawa da wani lauyan Najeriya bayan mutuwarsa, shafin Linda Ikeji ya wallafa
Cincirindon jama'a sun cika filin sauka da tashin jiragen sama na Ilorin a ranar Alhamis domin yi wa Mai martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, marabar a Ilori.
Sojin kasar Mali da suka hambarar da mulkin shugaban kasa Boubacar Keita, sun sanar da sakinsa a yau Alhamis. Shugabannin mulkin sojin sun damke shugaban kasan.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Talata ya ziyarci Magumeri, hedkwatar karamar hukumar Magumeri ta jiharsa bayan harin 'yan mayaka Boko Haram.
Jam'iyyar APC mai mulki, ta ce gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum na daya daga cikin shugabanni nagari masu bautawa jama'arsu da cigaban jihar.
Wani ma'aikacin jinya dan najeriya wanda mayakan ISWAP suka yi garkuwa da shi tun farkon shekarar 2020, ya samu tserowa daga hannun 'yan ta'addan Boko Haram.
Shugaban kamfanin Amazon, Jeffe Bezos, ya zama mutum na farko a fadin duniya da ya tara dukiya har ta kai dala biliyan 200, mujallar Forbes ta bayyana hakan.
Babban faston kasar Kenya, Fasto Godfrey Migwi, ya sanar da cewa ba zai sake daura aure ba matukar angon bai taba ganin amaryar ba babu kwalliya na mako uku.
Aisha Khalid
Samu kari