Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Rundunar sojin Najeriya ta ce tana sake matsantawa Darul-Salam domin tabbatar da cewa duk wata barazana daga kungiyar ta kaura, Daily Trust ta tabbatar da haka.
Gidan talabijin na Channels ya gano cewa, an ajiya kayayyaki masu matukar amfani na zaben a babban bankin Najeriya da ke Benin, inda suke ajiye kafin a raba su.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Lamido Sanusi ya bayyana matsayarsa a kan karatun 'ya'ya mata wanda yace shine jigon cigaban kowacce al'umma, Channels.
Wata ma'aikaciyar jinya tare da lauyoyin sun tona asirin wani likita da ya cire wa 'yar gudun hijira mahaifa a inda aka adanata a Georgia da ke kasar Amurka.
Wani matashi mazaunin yankin kudancin Inhamben an tirsashi biyan sadakin budurwarsa, wanda ake kira da "Lobolo" wacce ta mutu a cikin kwanakin karshen makon.
Wani mai walda da ke zama a Ibadan mai suna Quozeem Owolabi, ya maka matarsa Tunrayo a gaban wata kotun gargajiya da ke zama a Ile-Tuntun, Ibadan, jihar Oyo.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya barranta kansa da ikirarin Dr Obadiah Mailafia inda yace yana goyon bayan ikirarinsa na cewa wani gwamnan arewa ne kwamandan BH.
'Yan uwan wani mutum mai shekaru 37 wanda aka gano ya rasu a hannun 'yan sanda da ke da ofishi a sabuwar Nyanya, Nasarawa, sun zargin 'yan sanda da azabtarwa.
Alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa (NCDC), na ranar Laraba, 16 ga watan Satumban 2020, sun bayyana cewa sabbin mutum 126 sun sake harbuwa da cuta.
Aisha Khalid
Samu kari