Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Wani bidiyo mai matukar firgitarwa ya fada kafafen sada zumunta zamani inda 'yan daba ke kokarin garkuwa da wata yarinya da rana tsaka yayin da take cin abinci.
Elisha Abbo, Sanata mai wakiltar mazabar Adamawa ta arewa, ya daukaka kara inda yake kalubalantar hukuncin wata babbar kotun tarayya wacce ta ci tararsa N50m.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sabunta nadin Dr Faisal Shu'aib a matsayin darektan NPHCDA a karo na biyu, kuma na karshe. Jaridar Daily Nigerian ta wallafa.
Bayan rasuwar Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris a ranar 20 ga watan Satumba 2020, gwamnatin jihar Kaduna ta nada Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli, jakadan Naajeriya.
Daya daga cikin manema sarautar Zazzau, Munir Ja'afaru ya ziyarci sabon Sarki, Ahmed Nuhu Bamalli, a fadarsa da ke cikin Zaria, jihar Kaduna, ya yi mubaya'a.
Daya daga cikin 'yan majalisar Sarkin Zazzau, Aminu Yakubu-Wambai, ya yi murabus daga sarautarsa ta WakilinRaya Kasar Zazzau, bayan sa'o'i kadan da nada sarkin.
Tun bayan nadin sabon sarkin Zazzau, Ahmed Nuhu Bamalli, mutane da dama ke ta fitowa suna tayashi murna da bashi kwarin guiwa. Tsohon gwamnan jihar Kaduna.
A wata takarda da kungiyar hadinkan kungiyoyin arewa ta gabatar, wadda mamacin yake jagoranta, ta nuna Sen ya rasu ranar Talata da yamma yana mai shekaru 69.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan yace za'ayi amfani da dokokin kare kai daga cutar COVID-19 a ranar Alhamis idan Buhari zai gabatar da kasafin kudi 2021.
Aisha Khalid
Samu kari