Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Kakakin majalisar jihar Edo, Rt. Hon. Frank Abumere Okiye da wasu 'yan majalisar jihar sun sauya Sheka zuwa jam'iyyar PDP a ranar Talata, 6 ga watan Oktoba.
Chukwuemeka Ezeife, tsohon gwamnan jihar Anambra, ya bayyanar cewa dan kudu maso gabacin Najeriya ne kadai ba'a taba ba damar mulki ba, don haka yana rokon.
Hukumar Sojojin Najeriya sun tabbatar da rundunar OSS ta samu nasarar kashe yan bindiga 4 a Unguwar Doka dake karamar hukumar Faskari dake jihar Katsina a jiya.
Basarake a jihar Ogun, Joseph Ogunfuwa, ya bayyana tsananin nadamarsa na shigarrr wa shugaban kasa Muhammadu Buhari ganganmin neman zabensa a shekarar 2015.
Malaman makaranta a Najeriya sun samu babban moriya ta ranar malamai ta duniya bayan shugaban kasa ya bayyana sabbin matakan da zai inganta rayuwar malaman.
Wani Abdul dan Jos, jihar Plateau ya rada wa dan sa suna Buhari bayan yaji wani bakatsine ya sauya wa dansa suna daga Buhari.Shafin Linda Ikeji ya wallafa haka.
'Yan sandan jihar Adamawa sun damke wata matar aure da ake zargi da yi wa mijinta dukan da yayi ajalinta. Aishatu Umaru ta shiga hannun hukuma a ranar Alhamis.
Wani bidiyon amaryar da ta tsere ranar aurenta bayan ta gano saurayin da zata aura yana tarayya da kawarta ya karade kafafen sada zumunta. Ya faru a ABuja.
Dr Hakeem Baba-Ahmed, shugaban APC a jihar Kaduna, yace rigar auren Fatima Ribadu tayi hannun riga da koyarwar addini Musulunci da kuma al'adarta ta Fulani.
Aisha Khalid
Samu kari