Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
An tabbatar da mutuwar mutane 12 sannan mutane 7 sun samu munanan raunuka a wani kauye a jihar Kaduna ranar 11 ga watan Oktoban 2020. Daily Trust ta walalafa.
Ministan matasa da wasanni, Sunday Dare, yace wasu 'yan ta'adda sun kaiwa fadar babban basarake dake Ogbomoso hari. Jaridar The Punch ta wallafa hakan a jiya.
Gwamnan jihar Ondo, Gwamna Rotimi Akeredolu tare da Lucky Aiyedatiwa, mataimakinsa, sun zagaya titunan Owo domin shagalin bikin murnar nasara da suka samu.
Hukumar 'yan sandan Najeriya a ranar Lahadi, 11 ga watan oktoban 2020, ta ji koken jama'a inda sifeta janar na 'yan sandan Najeriya,Mohammed Adamu ya soke SARS.
Tsohon shugabannkasa Olusegun Obasanjo, ya bukaci 'yan Najeriya da su yi rayuwa tagari saboda su samu damar shiga aljanna bayan sun mutu an yi musu hisabi.
Mai bai wa Gwamna Ganduje shawara na musamman a fannin yada labarai, Salihu Tanko, a ranar Lahadi ya goyi bayan zanga-zangar da ake wa Shugaban kasa Buhari.
Rotimi Akeredolu ya yi nassarar lasshe zaben gwamnoni na jihar Ondo. Akeredolu na jam'iyyar APC ya samu nassarar samun kuri'u 292,839 yayin da ya lallasa PDP.
Sakamakon zaben gwamnan jihar Ondo tsakanin gwamna Rotimi Akeredolu na APC, Eyitayo Jegede na PDP da kuma Ajayi Agboola na ZLP sun fara shigowa, duba a nan.
Wasu mutum uku da suka hada da mata mai tsohon ciki sun shiga hannun rundunar 'yan sandan jihar Edo a kan zarginsu da ake yi da fashi da makami. Linda Ikeji.
Aisha Khalid
Samu kari