Da duminsa: Akeredelu ya lallasa Jegede, ya yi nasara da tazarar kuri'u masu yawa
- Gwamna Akeredolu na jam'iyyar APC ya yi nasarar lashe zaben jihar Ondo
- Hakan ce ta sa ya zama wanda zai cigaba da mulkin jihar har nan da 2024
- Eyitayo Jegede ya sha mugun kaye sakamakon tazarar kuri'u 99,254 a tsakaninsu
Rotimi Akeredolu ya yi nassarar lashe zaben gwamnoni na jihar Ondo. Akeredolu na jam'iyyar APC ya samu nasarar samun kuri'u 292,839 yayin da Eyitayo Jegede na jam'iyyar PDP ya samu kuri'u 193,585.
An samu tazarar kuri'u 99,254 a tsakanin jam'iyyar APC da PDP. Agboola Ajayi na jam'iyyar ZLP ya bayyana a na uku inda ya samu kuri'u 60,051.
Ga dalla-dallar sakamakon zaben daga dukkan kananan hukumomi 18 na jihar Ondo:
Karamar hukumar Ile Oluji
APC:13,287
PDP: 9231
ZLP:1971
Karamar hukumar Akoko north-east
APC:16,572
PDP: 8380
ZLP:3532
KU KARANTA: Zaben Ondo: Akeredolu ya lallasa Jegede a sakamakon kananan hukumomi 12
Karamar hukumar Akoko south-west
APC:21,232
PDP:15,055
ZLP:2755
Karamar hukumar Akoko south-east
APC:9419
PDP:4003
ZLP:2004
Karamar hukumar Akoko north-west
APC: 15,809
PDP: 10,320
ZLP: 3,477
Karamar hukumar Irele
APC: 12,643
PDP:5493
ZLP:5904
Karamar hukumar Ose
APC:15,122
PDP:8421
ZLP:1083
Karamar hukumar Ifedore
APC:9350
PDP:11852
ZLP:1863
Karamar hukumar Owo
APC: 35,957
PDP:5311
ZLP: 408
KU KARANTA: Da duminsa: Harbe-harbe ya barke a wata rumfar zabe a Ondo
Karamar hukumar Okitipupa
APC: 19,266
PDP: 10,367
ZLP: 10,120
Karamar hukumar Akure north-west
APC: 9,546
PDP: 12,263
ZLP: 1046
Karamar hukumar Idanre
APC: 11,286
PDP: 7499
ZLP: 3623
Karamar hukumar Akure south-east
APC: 17,277
PDP: 47,267
ZLP: 2,236
Karamar hukumar Ondo east
APC:6485
PDP:4049
ZLP: 3221
Karamar hukumar Ondo west
APC: 15,977
PDP: 10,627
ZLP: 10,159
Karamar hukumar Odigbo
APC: 23,571
PDP: 9,485
ZLP: 6,540
Karamar hukumar Ese Odo
APC: 13383
PDP: 4680
ZLP: 4760
Karamar hukumar Ilaje
APC: 26657
PDP: 11128
ZLP: 4405
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng