Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A kalla mutane 11 'yan bindiga suka kashe a sabon harin da su ka kai kauyen Albasu a Sabon Birni, karkashin karamar hukumar Igabi dake jihar Kaduna,Channels TV.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, zai je kasar Ethiopia sasanci. Zai sasanta tsakanin gwamnatin kasar ne da TPLF,duk da gwamnatin ta nuna kara.
An sayar wa wani dan kasar China da wata tsuntsuwa wacce suke kira New Kim a ranar Lahadi. A kasar Belgium, ana sayar da tsuntsuwar tsere, suke kira da New Kim.
Bidiyon wani dansandan kasar Ghana yayita yawo a kafafen sada zumuntar zamani,wanda akaga wani dansanda wanda direba ba wa rashawa ya ki amsa, kuma ya ja kunne.
Wani al'amari mai firgitarwa ya faru a jihar Benue, inda wani Nicodemus Nomyange, mai shekaru 40 da haihuwa, ya bankawa kansa, da budurwarsa,Shinnenge Pam,wuta.
Gwamnatin jihar Kaduna tace wata Rundunar Operation Thunder Strike ta samu nasarar ceto mutane 9 da masu garkuwa da mutane suka sace a hanyar Kaduna-Abuja.
Ali Ndume, sanata mai wakiltar kudancin Borno, ya ce da yawa daga cikin wadanda ke tattare da shugaban kasa Muhammadu Buhari manyan barayi ne a cikin gwamnatin.
Wasu jigajigen jam'iyyar PDP na yankin kudu maso gabas sunyi ikirarin barin jam'iyyar matukar APC bata tsayar da 'dan takarar shugaban kasa daga yankinsu ba.
Mutane da dama suna cewa aku tana yin abubuwan da 'yan Adam sukeyi. A wani wani bidiyo, wanda fiye da mutane 200,000 suka duba, an ga tsuntsun yana kwasar rawa.
Aisha Khalid
Samu kari