Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa a kan harkar yada labarai, Garba Shehu, ya yi kira ga masu gangamin BringBackOurBoys da su mayar da kudadensu.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya ce kiraye-kirayen da ake yi a kan tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari daga mulki bai dace ba kuma ba zai.
Wata musulma ta bayyana farin cikinta bayan mijinta ya dankara mata kishiya. Safa, wacce mazauniyar New Jersey ce, ta wallafa hakan a shafinta na zumuntar Twit.
Hukumar 'yan sandan jihar Kano ta damki Ali Muhammad Alibaba,mai bai wa gwamnan jihar Kano shawara na musamman akan harkokin addini, bisa ikirarin da yayi akan.
Shugaba Muhammadu Buhari yayi alkawarin kawo karshen matsalolin tsaron kasarnan, inda yace abubuwa ba zasu cigaba da faruwa haka ba a 2021.Shugaban kasa ya san.
Cike da farin ciki tare da mika godiya ga Ubangiji, iyayen daliban makarantar gwamnati ta Kankara da aka sace a ranar Juma'a sun taru a farfajiyar makarantar.
Daliban GSSS Kankara na jihar Katsina da 'yan bindiga suka kama sun iso gidan gwamnati. Jami'an tsaro ne suka yi musu iso har cikin gidan gwamnatin jihar Katsin
Hadimin shugaba Buhari na musamman akan harkokin labarai, Bashir Ahmad, ya ce wasu sun yi takaicin yadda aka sako daliban GSSS Kankara da ke jihar Katsina.
Taron da FG da ASUU suka yi a ranar Alhamis wanda kowa yayi fatan za a cimma gaci ya kare ba tare da wata nasara ba. Ya kamata a fara taron sirrin da misalin 4.
Aisha Khalid
Samu kari