Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wata matashiyar budurwa mai hidimar kasa ta sa mahaifiyarta hawaye bayan wani jawabi mai ratsa zuciya ta yi yayin da ta dawo daga sansanin masu hidimar kasa.
Ofishin Antoni janar na tarayya Malami sun kasa martani a kan halin da ma'abocin amfani da kafara sada zumuntar Zamnai na Facebook, Mubarak Bala yake ciki.
A kokarinta na bai wa wata kwarin guiwar shawo kan matsalar aurenta, ta bada labarin yadda ta yi haihuwa ta biyu amma saboda rashin uwa, sai 'yar uwarta ta je.
Alkali Ibrahim Sarki Yola wanda yake shugabantar shari'ar, ya bayara da umarnindamko fitaccen mawakin sakamakon rashin bayyanarsa a gaban kuliya don kare kansa.
Kungiyar malamai masu koyarwa na jami'o'i (ASUU) a ranar Talata, 22 ga watan Disamban 2020, ta bada satar amsa a kan lokacin da za ta kawo karshen yajin aikint.
Gwamnan jihar Ekiti, Dr. Kayode fayemi tare da takwarorinsa na jihohin Sokoto da Kebbi sun shga ganawar sirri da Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina kan yawa.
A ranar Litinin ne 'yan bindiga suka kashe jami'in dan sandan da ke kokarin ceto wasu mutane da aka yi garkuwa da su a kauyen Bosuwa da ke garin Maigatari.
Tsohon karamin ministan ilimi kuma shugaban ma'aikatan gwamnatin jihar Binuwai, farfesa Jerry Agada, ya rasu yana da shekaru 68 a duniya a asibitin FMC Makurdi.
Mai shari'a Chukwujekwu Aneke da ke zama a babbar kotun tarayya da ke Legas a ranar Litinin ya sallami Abdullahi Babalele, sirikin Atiku Abubakar, a kan zargi.
Aisha Khalid
Samu kari