Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A wata takarda da kakakin hukumar 'yan sanda, Gambo Isah ya saki, ya tabbatar da yadda 'yan sanda suka kashe 'yan bindiga 6 a jihar Katsina, The Cable ta ce.
Hukumar Hisbah ta jihar kano ta damke wasu matasa a kan zarginsu da take da hannu cikin al'amuran rashin da'a a birnin Kano. Kakakin hukumar Hisbah ya sanar.
Wani mutum dan asalin Philadelphia Chester Hollman ya samu 'yanci a karo na biyu a rayuwarsa kuma ya koma cikin mutane bayan kwashe shekaru 28 a gidan kurkuku.
Annobar korona ta yi mummunar illa ga tattalin arzikin jihohi da dama na Najeriya ballantana jihar Kano.Hakan yasa gwamnatin jihar Kano ta koma sanar da komawa.
Muttuwa riga ce bata fita kamar yadda bahaushe ke cewa. Duk wani mai rai mamaci ne kuma kowa sai ya dandana dacin mutuwa. A shekarar 2020 jihar Katsina ta yi.
Jami'ar jihar Legas da ke Akoka ta tashi a ranar laraba da alhinin rashin fitaccen Farfesa Duor Ajeyalemi bayan ya kamu da cutar korona, Premium Times ta sanar.
Bude iyakokin tudun kasar nan hudu da gwamnatin tarayya tayi a makon da ya gabata ya taka rawar gani wurin ragargaza farashin hatsi da sauran kayan abinci.
'Yan bindiga masu tarin yawa sun cimma ajalinsu sakamakon samamen tudu da na jiragen yaki da soji suka kai musu a Birnin Gwari, Giwa, Igabi da Chikun a Kaduna.
Wani mutum wanda yayi yunkurin tozarta matar dansa da zargin tana ha'intarsa ya kwashi kashinsa a hannu. Mutumin wanda ba a bayyana sunansa ba yayi zargin cewa.
Aisha Khalid
Samu kari