Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shagalin aure a kasar Sudan yana kwashe kwanaki da dama, inda ango da amarya suke taka rawa mabambanta.Aure a Sudan yana da bangarori 3,sa rana, shiri, shagali.
Mutane 3 sun rasa rayukansu sakamakon wani hari da 'yan bindiga suka kai wasu anguwanni dake karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna, The Cable ta ruwaito hakan.
Shaguna masu tarin yawa da ke kasuwar siyar da safayan kayan motoci da ke tinin Jos a yankin Oriapata da ke jihar kaduna sun babbake sakamakon gobarar da tayi.
Rahotanni na nuna cewa za a saki wasu daga cikin 'yan bindigan da ke hannun hukuma a matsayin wani bangaren na yarjejeniyar sako yaran makarantar Kagara, Niger.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed a jiya ya ce 'yan kasa basu bukatar izinin takwaransa na jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, domin zama a dajikan jihohin kudanci.
Gwamnatin jihar Kaduna ra amince da ranar Litinin 22 ga watan Fabrairun 2021 a matsayin bangare na biyu na komawa makarantu a fadin jihar,Daily Trust tace haka.
Gwamna Nasir El-Rufai ya baiwa matasa shawarwari da dabarun da za su fatattaki tsofaffi irinsa daga siyasa.A wata tattaunawa da Radio Now's Urgent Conversation.
A wata tattaunawa da Aminiya tayi da fitaccen darakatan masana'antar Kannywood, Malam Aminu Saira, ya bayyana yadda ya fara bayar da umarni fitaccen fim dinsa.
A kokarin dinke baraka kafin zuwan zaben 2023, shugabannin jam'iyyar PDP a ranar Juma'a 19 ga watan Fabrairu sun samu ganawa da tsohon shugaban kasa Babangida.
Aisha Khalid
Samu kari