Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Bola Tinubu, tsohon gwamnan jihar Legas, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta tara taron masu ruwa da tsaki wurin shawo kan matsalar rikicin manoma da makiyaya.
Dakarun rundunar Operation Thunder Strike sun halaka 'yan bindiga biyu a wani smamen da suka kai cikin dare wurin babban titin Gwagwada zuwa Chikun dake Kaduna.
Fitacciyar jarumar fina-finai Rahama Sadau ta musanta zantukan dake yawo a kafafen sada zumuntar zamani inda ake cewa tana neman mijin da zai aureta da gaggawa.
Kotun daukaka kara da ke yankin Makurdi ta dakatar da jaddada yankewa Amina Zubairu, matar dagacin wani kauye hukuncin kisan da karamar kotu ta yanke mata.
A ranar Juma'a ne jihar Kaduna ta tashi da mummunan labarin sace dalibai mata a kwalejin harkar noma da gandun dabbobi da ke unguwar Mando dake jihar Kaduna.
Ragowar daliban kwalejin harkar noma da gandun dabbobi da ke Afaka a Mando, jihar Kaduna an kwashesu zuwa barikin Div 1 Garrison Command a Kaduna, Daily Trust.
Shugaban majalisar sarakunan kasar nan kuma sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III, a ranar Alahmis yace mulkin janar Ironsi, Gowon da Obasanjo.
Majalisar wakilan tarayyar kasar nan tace ta talauce kuma kasafin da aka fitar mata ba dole ya amfani 'yan Najeriya ba, Benjamin Kalu, mai magana da yawunsu.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kwashe daliban kwalejin harkar noma da gandun daji dake unguwar Mando a cikin birnin jihar Kaduna.
Aisha Khalid
Samu kari