Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
'Yan Najeriya sun yi caa a kan wasu hotunan shugaban Miytti Allah Kautal Hore da suka watsu a kafafen sada zumuntar zamani inda ya bayyana wasu motocin alfarma.
Masu hikima na cewa tsintsiya madauri daya ta fi shara da kyau, tsinke daya ba zai iya ba. sau da yawa idan aka hada kai an fi cimma nasarar abinda ake nema.
Gwamnatin tarayya ta kwatanta rahoton samar da gwamnatin gargajiya ta Biafra da Asari Dokubo yayi da wasan yara daga mutum mai bukatar jan hankalin jama'a.
Mayakan ta'addanci na Boko Haram sun yi garkuwa da wasu makiyaya tare da yin awon gaba da shanunsu. Hakazalika, 'yan Boko Haram sun kashe makiyaya 22 a Borno.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sallami darakta janar na hukumar binciken yanayi (NiMet), Farfesa Sani Mashi. Wa'adin Mashi zai cika ne a watan Janairun 2022.
Farfesa Chukuka Okonjo, mahaifin darakta janar ta cibiyar kasuwanci ta duniya, Dr Ngozi Okonjo-Iweala, ya rasu. Ya rasu yana da shekaru 91 a duniya jihar Legas.
Dariqar Tijjaniya ta musanta baiwa tsohon sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II shugabancin na a Najeriya. Sheikh Mahi Nyass, ya sanar da manema labarai hakan.
Abdulaziz Yari, tsohon gwamnan jihar Zamfara, ya ja kunnen Bello Matawalle a kan siyasantar da kalubalen tsaro da ke addabar jihar ya sanar da manema labarai.
Shehu Sani, tsohon sanatan Najeriya ya yi tsokaci ga shugaban kasa Muahmmadu Buhari a kan yadda 'yan bindiga ke yawan kai hare-hare.Sau da yawa bayan hare-hare.
Aisha Khalid
Samu kari