Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Masu safarar miyagun kwayoyi dake neman hanyar boye miyagun ayyukan su sun yanke hukuncin ci da addini ta hanyar dankara miyagun kwayoyin a gunkin Maryama.
Jami'an hukumar 'yan sandan Najeriya da takwaroribsu na rundunar soji da farin kaya, a wani aikin hadin guiwa da suka yi a sa'o'in farko na ranar Asabar, sun.
Mayakan ta'addanci na Boko haram a ranar Juma'a sun kai farmaki garinsu mukaddashin shugaban 'yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, a Geidam, jihar Yobe.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bada wa'adin kwana bakwai kacal ga 'yan tsohuwar kasuwan Panteka dake kusa da makarantar foliteknik ta Kaduna, da su tattara kayansu.
Kyaftin djn Super Eagles, Alhmed Musa, yana daya daga cikin 'yan wasan kwallon kafa a Afrika masu tarin dukiya duba da makuden kudaden da ya samu tun daga fara.
Jami'an hukumar yaki da miyagun kwayoyi da fasa-kwabrinsu (NDLEA) ta kama wani matashi mai suna Chibuike Apolos, akan zarginsa da zama gawurtaccen mai siyar da.
Wani dan Najeriya ya bar masu amfani da kafar sada zumuntar zamani baki bude bayan ya bada labarin yadda ya dirkawa sirikarsa ciki kuma ta haifa masa da namiji.
A wannan lokacin da zamanin, matasa a Najeriya suna ta fadawa harkar noma wacce suka mayar da ita sana'a.Samuel Ogbole matashi ne da ya fada aikin noma da salo.
Kafafen yada labarai dake kasar Chadi sun fitar da rahoto masu karo da juna a kan zargin da ake na jin tasin harsasao a fadar shugaban kasar dake N'Djamena.
Aisha Khalid
Samu kari