Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wasu mazauna garin Maiduguri,jihar Borno sun nuna jin dadinsu a kan rahotanni inda ake zargin cewa shugaban kungiyar Boko Haram,Abubakar Shekau ya sheka lahira.
Rahotanni kan mutuwar shugaban kungiyar ta'addanci ta Boko Haram, Abubakar Shekau yana ta yaduwa inda ake alakanta ta da kutse da miyagun mayakan ISWAP suka yi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo kasar Najeriya bayan tafiyar da yayi domin halartar muhimmin taro a birnin Paris na kasar Faransa, Kamar yadda hadimin.
Abubakar Shekau, shugaban kungiyar Boko Haram ya sheka lahira yayin wata arangama da mayakan kungiyar ta'addanci ta ISWAP kamar yadda rahotanni suka bayyana.
Mazauna da masu wucewa yankina Oshodi sun tsaya cirko-cirko dake jihar Legas sakamakon mamaye yankin da sojoji suna yi kamar yadda jaridar Daily Trust tace.
Kamfanin rarrabe wutar lantarki ta Najeriya (TCN) ta dawo da wutar lantarkin jihar Kaduna, sa'o'i kadan bayan kungiyar kwadago ta kasa ta janye yajin aikin NLC.
Ministan tsaro, Bashir Magashi, ya ce nan babu dadewa za a shawo kan matsalar rashin tsaro kuma Najeriya zata samu zaman lafiya. Jaridar The Cable ta ruwaito.
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne suna kai hari garin Batsari, hhedkwatar karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina inda suka kashe mutum daya tare da yin gaba.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya ce wadanda suka katse kasuwanci a jihar da sunan yajin aiki zasu dandana kudarsu, jaridar The Cable ta ruwaito.
Aisha Khalid
Samu kari