Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamna Ifeanyi Okowa a ranar Talata ya sallami kwamishinoni 25, sakataren gwamnatinsa, shugaban ma'aikatan fadarsa, babban mai bashi shawara a harkar siyasa.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya sha alwashin sallamar dukkan ma'aikatan jinya da malaman jami'a da suka shiga zanga-zangar kungiyar kwadago a jihar.
Gwamnatin tarayya tace ta bankado jaridu 476 na yanar gizo da suka sadaukar da ayyukansu kowacce rana wurin fitar da labaran bogi na yaki da gwamnatin tarayya.
Wani rahoto da jaridar Leadership ta fitar ya bayyana cewa mai baiwa Gwamna Kayode Fayemi na jihar Ekiti shawara ta muamman a fannin ilimi, Farfesa Francisca.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Binuwai a ranar Litinin yayi kira ga mazauna jihar da su kare kansu daga miyagun 'yan bindigan dake kutse suna kai masu hare-hare.
Fitaccen Malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, yace babu dalilin da zai sa ya bar Gwamnan jihar Kaduna, Nasir el-Rufai ya shiga gidansa idan da.
Dakatacciyar shugaban hukumar NPA, Hadiza Bala Usman ta yi martani da tsohuwa mamba a hukumar, Sanata Binta Garba wacce ta zargeta da waddaka da kudaden hukuma.
Majalisar wakilan Najeriya ta shirya tsaf domin halasta amfani da wiwi a kasar nan. Mai magana da yawun majalisar wakilai, Hon. Benjamin Okezie Kalu ya sanar.
Kafin fara yajin aikin kwanaki biyar na jan kunne da kungiyar kwadago ta Najeriya ta shirya farawa a ranar Litinin a jihar Kaduna, Gwamna Nasir El-Rufai yace.
Aisha Khalid
Samu kari