Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya nada daraktan fina-finai, Ishaq Sidi Ishaq mai bashi shawara na musamman. Kamar yadda takardar nadin ta nuna.
Hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta garkamen karin gidaje biyi a Kano wadanda ake zargin mallakin Birgediya Janar.
Jihohi uku na yankin arewa maso gabas sune aka bayyana a matsayin cibiyar ta'addanci na Najeriya. Adamawa,Borno da Yobe sune jihohin da suka fi kowannen jihohi.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Mohammed Matawalle, ya sallami dukkan kwamishinoninsa da masu mukaman siyassa na jihar. Kamar yadda takardar da mai bashi shawara.
Matasa a yankin Itapgbolu dake karamar hukumar Akure ta arewa dake jihar Ondo sun fatattaki basaraken yankin bayan mutuwar wani dan sanda mai suna Ayo Oloyede.
Kungiyar 'yan bindiga da suka shirya sace 'yan matan makarantar sakandare ta Jangebe dake jihar Zamfara a farkon shekarar nan,sune ke da alhakin kwashe daliban.
A kalla sojoji bakwai na rundunar sojin kasan Najeriya ne suka rasu bayan wani abu mai fashewa wanda 'yan ta'addan Boko Haram suka dasa ya fashe a jihar Borno.
'Yan bindiga sun halaka shugaban hukumar kkula da shige da five ta Najeriya, reshen jihar Imo, Okiemute Mrere. An kashe Mrere ne daren Asabar kan babban titin.
'Yan bindiga sunkai mummunan hari garin Beri dake yankin Bobi na jihar Neja inda suka kona ofishin 'yan sanda tare da sheke sama da mutane 13 da suka dan sanda.
Aisha Khalid
Samu kari