Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamna abubakar Sani Belle na jihar Neja ya samu ganawa da iyayen dalibai 136 na makarantar Islamiyya ta Salihu Tanko dake Tegina, wadanda aka sace a watan da.
Mahaifiyar yaro mai shekaru 10 ta bashi matukar mamaki tare da birgeshi yayin da ya cika shekaru 10 a duniya. Mahaifiyar 'yar asalin Najeriya wacce har yanzu.
Dan sanda mai mukamin sifeta a jihar Enugu ya shiga hannu bayan luguden wutan da yayi a ranar Lahadi wanda ya janyo mutuwar mutum biyar a take, TheCable ta ce.
Yusuf Galami, dan takara a jam'iyyar APC a zaben maye gurbi na mazabar tarayya ta Gwaram dake jihar Jigawa yayi nasarar kayar da dan takarar jam'iyyar PDP.
Sauran shekaru biyu zaben amma akwai manyan kalubale dake kokarin tarwatsa jam'iyyar APC a jihar Kano, babbar cibiyar kasuwancin arewa kuma jihar da jam'iyyar.
Shugaban rundunar sojin kasan Najeriya, Manjo Janar Faruk Yahaya, ya ziyarci sojojin da suka samu raunika yayin yakar 'yan ta'adda kuma suke kwance a asibiti.
Malamai da daliban kwalejin gwamnatin tarayya dake Yawuri a jihar Kebbi,wadanda jami'an tsaro suka ceto dagahannun 'yan bindiga a sa'o'in farko na ranar Juma'a.
Rundunar Operation Hadarin Daji, ta tare motoci manya 12 dankare da shanu 154 tare da kame mmiyagu 44 a jihar Zamfara, Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito haka.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce wanda zai gaje shi zai rufe gidaje tare da ragargajesu domin habaka jihar fiye da yadda yayi a jihar, Daily Trust.
Aisha Khalid
Samu kari