Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wasu daga cikin iyayen yaran Kaduna Capital School dake yankin Malali sun yi martani ga Gwamna Nasir el-Rufai kan dalilansa na cire dan sa daga makarantar inda.
A kalla mutum bakwai aka kashe yayin da aka sace wasu goma a mabanbantan hare-hare da 'yan bindiga suka kai kananan hukumomin Chikun , Kajuru da Giwa a Kaduna.
Mayakan ISWAP wadada ba a san yawansu ba sun sheka lahira bayan arangamar da suka yi da dakarun 'yan sandan hadin guiwa a babbar hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.
Gwamnatin jihar Borno na shirin sake gina garin Malam-Fatori wanda jama'ar garin suka bar shi wurin shekaru bakwai da suka gabata bayan harin 'yan ta'adda.
Rikici ya rincabe a yankin Ojota na jihar Legas yayin da masu zanga-zangar kafa kasar Yarabawa suka bijirewa umarnin 'yan sanda suka fara zanga-zanga a Legas.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kama Fulani makiyaya masu yawo da bindiga ballantan shugabannin Fulani.
Jami'an tsaro na farin kaya sun yi ikirarin cewa wasu maza da suke tsammanin masu tsaron Sunday Igboho sun yi musayar wuta da jami'ai a yayin samamen da suka.
An shiga tashin hankali a sakateriyar jam'iyyar APC a ranar Alhamis a garin Abuja bayan an dinga rade-radin cewa ginin zai rushe.Sakateriyar APC ta kasa, Abuja.
Diyar shugaban kasan Najeriya, Hanan Buhari, a ranar Talata, 29 ga watan Yuni ta karba kwalinta na digiri na biyu da ta kammala a London.Hanan wacce ta kammala.
Aisha Khalid
Samu kari