Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wata mata a jihar Kano ta shiga hannun 'yan sanda sakamakon kama ta da laifin garkame dan ta mai shekaru 12 da tayi tare da hana shi abinci na tsawon shekaru.
A safiyar Talata ne kungiyar dattawan arewa ta koka a kan tabarbarewar rashin tsaro sakamakon harin da ‘yan bindiga suka kai barikin Afaka dake NDA, Kaduna.
A ranar Talata ne hedkwatar tsaro ta lashi takobi bin sawun ‘yan bindigan da suka shiga har barikin soji ta NDA suka ragargaji sojoji kuma suka yi garkuwa da 1.
Kawunan magoya bayan jam’iyyar adawa ta PDP sun rabu gida biyu tun bayan dakatar da shugaban jam’iyyar na kasa, Prince Uche Secondus da babbar kotun Fatakwal.
Wasu ‘yan bindiga sun dakatar da shigar da man fetur garin Dansadau da makwabtansa tun bayan banka wa wata tankar mai da ta taho daga Gusau zuwa Dansadau wuta.
‘Yan Najeriya sun bayyana mamakinsu akan yadda ‘yan bindiga suka kai farmaki har NDA. Daily Trust ta ruwaito yadda ‘yan bindiga suka afka har barikin Afaka.
A ranar Talata da sassafe ne wasu 'yan bindiga suka kai farmaki barikin Afaka dake NDA inda suka harbe wasu sojoji biyu, sace wani daya da kuma raunata wani.
Kyawawan hotunan 'ya'ya matan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima, Zahra da Hanan tare da mazansu na aure yayin liyafar cin abincin rana ta bikin dan uwansu.
Laolu Akande, mai magana da yawun mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, ya ce ubangidansa bai bayyana burinsa na takarar shugabancin kasa ba, akasin hakan.
Aisha Khalid
Samu kari