Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Fitaccen jarumi kuma mawakin masana'antar Kannywood, Garzali Miko, ya angwance inda yayi wuff da zukekeiyar budurwa. Matashin ya kasance mai baiwar waka sosai.
Allah ya nufa, alkawarin masoya ya cika. A jiya ne Juma'a ne aka daura auren da namiji daya tilo na shugaban kasa Muhammadu Buhari,Yusuf Buhari da Zahra Bayero.
Manjo janar Abdul-Khalifah Ibrahim, kwamandan sojojin MNJTF ya bukaci rundunonin soji da su shirya ragargazar ragowar mayakan Boko Haram da suke wuraren tafkin.
Haduwar mulki da sarauta ta matukar kayatar da jama'an da suka halarta da wadanda a hoto suka ga bikin Yusuf Muhammadu Buhari, da namiji daya tilo ga Buhari.
Allah ya yadda, alkawari kuma ya cika. An daura auren Yusuf Muhammadu Buhari, da daya tilo namiji na shugaban kasa Muhammadu Buhari da Gimbiya Zahra Bayero.
Hukumar ‘yan sanda ta jihar Katsina ta damki wani mutum mai shekaru 40 wanda ake zargin mai baiwa masu garkuwa da mutane bayanai a karamar hukumar Faskari.
Karshen gaisuwar da aka ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abukar suna yi a fili shine tun kafin zaben shugabanci 2019.
An sako tsohon gwmanan jihar Abia, Sanata Theodore Orji bayan kwashe wasu sa’o’i a ofishin EFCC. Gidan talabijin din Channels sun ruwaito yadda jami’an hukumar.
An tsananta tsaro a duk wasu hanyoyi da za su kai garin Bichi, inda masarautar sarkin Bichi take, Alhaji Nasir Ado Bayero, sakamakon daurin auren diyarsa Zahra.
Aisha Khalid
Samu kari