Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Mutane 12 sun rasa rayukansu sakamakon wani mummunan hatsari da ya auku a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja sannan wasu mutane 6 sun samu miyagun raunuka a Kaduna.
Shugaban alkalan Najeriya (CJN), Justice Tanko Muhammad ya tattaro manyan alkalan jihar River, Kebbi, Cross River, Anambra, Jigawa da Imo don taron gaggawa.
Jarumar Nollywood,Onyii Alex ta bayyana yanayin jerin mazajen da suka dace su mika kokon bararsu da sunan soyayya da ita.Ta ce dole ne namiji ya zama mai kwazo.
Hedkwatar tsaro ta musanta rahotanni akan yadda wani jirgin sama na sojoji ya budewa wani jirgin ruwa da yake tafe da jama’a da kayan abinci tun daga Fatakwal.
An tsananta tsaro a farfajiyar majalisar jihar Filato a safiyar ranar Litinin. Ponven Wuyep, magatakardan majalisar ya tabbatar da cewa an kara yawan jami'an.
Sanata Bala Ibn Na'Allah, wanda miyagu suka halaka babban dan shi Abdulkareem a gidan shi dake Malali jihar Kaduna, ya ce rayuwar dan shi bata fi ta kowanne ba.
Duk da a lissafin masu kudin Najeriya kowa ya san manyan ‘yan kasuwa kuma biloniyoyi kamar su Aliko Dangote, Femi Otedola, Tony Elumelu da sauransu, amma akwai.
Wani bidiyo ya bayyana wanda aka ga wani mutum yana ta watsa wa amarya kudade masu yawan gaske yayin da amaryar take tsaye kamar bishiya ko murmushi bata yi ba.
Tsohon ministan sadarwa na Afghanistan, Sayed Sadaat ya koma sayar da abinci a kasar Jamus. Kamar yadda ya bayyana a rahotannin Reuters, Sadaat ya bar kasarsa.
Aisha Khalid
Samu kari